IQNA

Daukar matakan Gyara Harkokin Tattalin Arziki Na Kasashen Musulmi

16:22 - January 20, 2010
Lambar Labari: 1875736
Bangaren kasa da kasa; Mataimakin shugaban cibiyar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran ya bayyana cewa daukar matakan habbaka harkokin tattalin arzikin kasashen musulmi na da muhimmanci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Mataimakin shugaban cibiyar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran ya bayyana cewa daukar matakan habbaka harkokin tattalin arzikin kasashen musulmi na da muhimmanci. Bayanin ya ci gaba da cewa Mataimakin shugaban cibiyar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran ya bayyana cewa daukar matakan habbaka harkokin tattalin arzikin kasashen musulmi na da muhimmanci. 525962



captcha