Bangaren kasa da kasa; Kwamitin kula da harkokin masallacin mason Allah (SAW) ya bayyana cewa an ware wasu sabbin dardumu dubu 13 saka a masallacin mai alfarma a cikin 'yan lokutannan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kwamitin kula da harkokin masallacin mason Allah (SAW) ya bayyana cewa an ware wasu sabbin dardumu dubu 13 saka a masallacin mai alfarma a cikin 'yan lokutannan. Bayanin ya ci gaba da cewa Kwamitin kula da harkokin masallacin mason Allah (SAW) ya bayyana cewa an ware wasu sabbin dardumu dubu 13 saka a masallacin mai alfarma a cikin 'yan lokutannan kan matsayin Imam Hussein (AS) a kasar Pakistan da kuma waki'ar Karbala a aksarin jaridun jahar Baluchestan da ke kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An buga tare da yada wasu littafai guda biyar kan matsayin. 526024