IQNA

16:22 - January 20, 2010
Lambar Labari: 1875738

Kafa Cibiyar Hada Kan Mazhabobi Da Iran Ta Yi Yana Taimakawa.

Bangaren kasa da kasa; Kafa majalisar kusanto da mazhabobin Musulunci da jagoran juyin juya halin muslunci na iran ayatollah sayyid Ali Khamenei ya yi ya taimaka wajen hada kan musulmi.

Kamfanin dillanin labaran iqna ya habarta cewa Kafa majalisar kusanto da mazhabobin Musulunci da jagoran juyin juya halin muslunci na iran ayatollah sayyid Ali Khamenei ya yi ya taimaka wajen hada kan musulmi. Bayanin ya ci gab ada cewa Kafa majalisar kusanto da mazhabobin Musulunci da jagoran juyin juya halin muslunci na iran ayatollah sayyid Ali Khamenei ya yi ya taimaka wajen hada kan musulmi.525074



captcha