IQNA

Musumin Spain Suna Taka Rawa A Nahiyar Amurka

16:21 - January 20, 2010
Lambar Labari: 1875740
Bangaren kasa da kasa; Musulmin kasar spain da uke rayuwa a yankunan latin Amurka da kuma ta tsakiya suna taka gagarumar rawa wajen wayar da kan al'ummomin wannan yanki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Musulmin kasar spain da uke rayuwa a yankunan latin Amurka da kuma ta tsakiya suna taka gagarumar rawa wajen wayar da kan al'ummomin wannan yanki. Bayanin ya kara da cewa Musulmin kasar spain da uke rayuwa a yankunan latin Amurka da kuma ta tsakiya suna taka gagarumar rawa wajen wayar da kan al'ummomin wannan yanki. 525898
captcha