IQNA

Zaman Taro A Garin Harat Na Kasar Afganistan Kan Al'adun Iran

Bangaren al'adu da fasaha; Za a fara gudanar da wani zaman taro a birnin Harat na kasar Afganistan dangane da al'adun kasashe masu magana da harshen farisanci kamar dai yadda aka saba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro a birnin Harat na kasar Afganistan dangane da al'adun kasashe masu magana da harshen farisanci kamar dai yadda aka saba. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro a birnin Harat na kasar Afganistan dangane da al'adun kasashe masu magana da harshen farisanci kamar dai yadda aka saba. 526052