IQNA

Tsayin Dakan Mutane Labanan A Ita Sha'ab Abin Koyi Ne

16:21 - January 20, 2010
Lambar Labari: 1875742
Bangaren siyasa; Mataimakin shugaban majalisar dokokin Iran ya bayyana cewa tsain daka da al'ummar Labanan suka nuna a Ita sha'ab abin koyi ne ga dukkanin musulmi na duniya baki daya.
Kamfanin dillnacin labaran iqna a reshensa na kasar labanan da ke birnin Beirut ya habarta cewa Mataimakin shugaban majalisar dokokin Iran ya bayyana cewa tsain daka da al'ummar Labanan suka nuna a Ita sha'ab abin koyi ne ga dukkanin musulmi na duniya baki daya.Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gudanar da wata ziyar aiki Mataimakin shugaban majalisar dokokin Iran ya bayyana cewa tsain daka da al'ummar Labanan suka nuna a Ita sha'ab abin koyi ne ga dukkanin musulmi na duniya baki daya. 525958


captcha