Bangaren al'adu da fasaha; An gudanar da wani zaman taro kan matsayin iyalai a mahangar Musulunci a kasar Tajikistan, wanda yake samun halartar masana daga sassa daban –daban na kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da wani zaman taro kan matsayin iyalai a mahangar Musulunci a kasar Tajikistan, wanda yake samun halartar masana daga sassa daban –daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani zaman taro kan matsayin iyalai a mahangar Musulunci a kasar Tajikistan, wanda yake samun halartar masana daga sassa daban –daban na kasar. 525992