IQNA

Mujahidan Gaza Sun Samu Lambar Yabo ta Nasara Kan Yahudawa

16:20 - January 20, 2010
Lambar Labari: 1875744
Bangaren siyasa; Mujahidan Gaza sun samun lambar yabo ta nasarar kan yahudawan sahyuniya bayan yin aiki da makamin imani da suka yi wajen samun taimakon ubangiji a kan makiyansa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Mujahidan Gaza sun samun lambar yabo ta nasarar kan yahudawan sahyuniya bayan yin aiki da makamin imani da suka yi wajen samun taimakon ubangiji a kan makiyansa. Bayanin ya ci gaba da cewa Mujahidan Gaza sun samun lambar yabo ta nasarar kan yahudawan sahyuniya bayan yin aiki da makamin imani da suka yi wajen samun taimakon ubangiji a kan makiyansa. 525426


captcha