Bangaren rahoto; Jami'ar al-mostafa duniya tana gudanar da wani zaman taron wanda ya yi dubi kan muhimman batutwa da suka danganci darussan da jami'ar take koyarwa ga dalibai na waje.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Jami'ar al-mostafa duniya tana gudanar da wani zaman taron wanda ya yi dubi kan muhimman batutwa da suka danganci darussan da jami'ar take koyarwa ga dalibai na waje. Bayanin ya ci gaba da cewa Jami'ar al-mostafa duniya tana gudanar da wani zaman taron wanda ya yi dubi kan muhimman batutwa da suka danganci darussan da jami'ar take koyarwa ga dalibai na waje. 525856