IQNA

An Baje Koli Kan Fim Din Kira'ar Ahmad Nu'ainu A Labanan

16:20 - January 20, 2010
Lambar Labari: 1875749
Bangaren kur'ani; An fitar da wasu fina-finai na kira'ar malamin addinin nan mai kyakkyawan sauti na karatun kur'ani sheikh Ahmad, wanda tuni aka fitar da su a cikin kasuwannin kasar Labanan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An fitar da wasu fina-finai na kira'ar malamin addinin nan mai kyakkyawan sauti na karatun kur'ani sheikh Ahmad, wanda tuni aka fitar da su a cikin kasuwannin kasar Labanan. Bayanin ya kara da cewa An fitar da wasu fina-finai na kira'ar malamin addinin nan mai kyakkyawan sauti na karatun kur'ani sheikh Ahmad, wanda tuni aka fitar da su a cikin kasuwannin kasar Labanan. 525893

captcha