Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar masar an habarta cewa Bangaren karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Alkahira na gab da kawo karshe, bayan da akasarin makaranta suka kara da juna. Bayanin ya ci gaba da cewa Bangaren karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Alkahira na gab da kawo karshe, bayan da akasarin makaranta suka kara da juna. 526484