IQNA

Za A Hukunta Mutumin Nan Mai Fim Din Fitina A kasar Holland

10:20 - January 21, 2010
Lambar Labari: 1875853
Bangaren kasa da kasa; Mutumin nan day a shahara da tsananin gaba da addinin Musulunci a kasar Holland Geert Wilders zai gurfana a gaban kuliya domin hukunta shi bisa cin zarafin musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Mutumin nan day a shahara da tsananin gaba da addinin Musulunci a kasar Holland Geert Wilders zai gurfana a gaban kuliya domin hukunta shi bisa cin zarafin musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Mutumin nan day a shahara da tsananin gaba da addinin Musulunci a kasar Holland Geert Wilders zai gurfana a gaban kuliya domin hukunta shi bisa cin zarafin musulmi. 526499


captcha