IQNA

Wani Zaman Taro Kan Rubutun Kur'ani A Birnin Doha Qatar

10:20 - January 21, 2010
Lambar Labari: 1875854
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Doha na kasar Qatar da zai yi dubi kan matsayin rubutun larabci da kuma dangantakarsa da kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na jaridar qtariyya ta kasar Qatar cewa Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Doha na kasar Qatar da zai yi dubi kan matsayin rubutun larabci da kuma dangantakarsa da kur'ani mai tsarki. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Doha na kasar Qatar da zai yi dubi kan matsayin rubutun larabci da kuma dangantakarsa da kur'ani mai tsarki. 526518

captcha