IQNA

Koyar Da Akidun Musulunci Ga Sabbin Musulunta A Kasar Libya

10:20 - January 21, 2010
Lambar Labari: 1875856
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani zaman taro kan koyar da hakkikanin akidun Musulunci ga wadanda suka karbi addinin Musulunci a matsayin sabbin shiga domin samun iliminsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da wani zaman taro kan koyar da hakkikanin akidun Musulunci ga wadanda suka karbi addinin Musulunci a matsayin sabbin shiga domin samun iliminsa. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani zaman taro kan koyar da hakkikanin akidun Musulunci ga wadanda suka karbi addinin Musulunci a matsayin sabbin shiga domin samun iliminsa. 526512



captcha