IQNA

An Fara Gudanar Da Taron kare Qods A Malazia

10:20 - January 21, 2010
Lambar Labari: 1875858
Bangaren kas ada kasa; An fara gudanar da wani zaman taro domin bayar da dukkanin goyon baya ga batun masallacin qods da kuma al'ummar palastinu musamman ma mazauna birnin mai alfarma.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da wani zaman taro domin bayar da dukkanin goyon baya ga batun masallacin qods da kuma al'ummar palastinu musamman ma mazauna birnin mai alfarma. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani zaman taro domin bayar da dukkanin goyon baya ga batun masallacin qods da kuma al'ummar palastinu musamman ma mazauna birnin mai alfarma. 526514

captcha