Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a nakalto daga wani shafin internet na mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah da ke Turkiya, an habarta cewa An fara gudanar da wani baje kolin hotunan Ashura a kasar turkiya, da sauran kayayyakin da ke nuni da waki'ar karbala da kuma shahadar iyalan gidan manzo. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani baje kolin hotunan Ashura a kasar turkiya, da sauran kayayyakin da ke nuni da waki'ar karbala da kuma shahadar iyalan gidan manzo. 526562