Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Jagororin marassa rinjaye na musulmin kasar Switzerland sun nuna rashin gamsuwarsu da matakin da gwamnatin kasar ke neman dauka na kafa wata majalisar musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Jagororin marassa rinjaye na musulmin kasar Switzerland sun nuna rashin gamsuwarsu da matakin da gwamnatin kasar ke neman dauka na kafa wata majalisar musulmi. 526571