IQNA

Taron Kawar Da Shubha A Cikin Sirar Imam Hussein (AS) A Saudiyya

10:17 - January 21, 2010
Lambar Labari: 1875861
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan shubhohin da ake kawo a cikin sirar Imam Hussein (AS) da kawar da su saboda rashin asassinsu a cikin sirarsa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan shubhohin da ake kawo a cikin sirar Imam Hussein (AS) da kawar da su saboda rashin asassinsu a cikin sirarsa. Bayanin ya ci gaba da cewa sirar Imam Hussein (AS) na fuskantar shubhohi musamman ma daga malaman wahabiyawa da suke nasabta gaba ga iyalan gidan manzon Allah (SAW) Za a fara gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan shubhohin da ake kawo a cikin sirar Imam Hussein (AS) da kawar da su saboda rashin asassinsu a cikin sirarsa. 526633


captcha