IQNA

An Gudanar Da Tarukan Makon Fim Din Iraniyawa A Tunisia

Bangaren al'adu da fasaha; An gudanar da taron makon fina-finan Iraniyawa a babbar cibiyar ilimi ta Ibn Rushd da ke kasar Tunisia, wanda ya samu halartar masana daga sassa na kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da taron makon fina-finan Iraniyawa a babbar cibiyar ilimi ta Ibn Rushd da ke kasar Tunisia, wanda ya samu halartar masana daga sassa na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da taron makon fina-finan Iraniyawa a babbar cibiyar ilimi ta Ibn Rushd da ke kasar Tunisia, wanda ya samu halartar masana daga sassa na kasar. 526799