IQNA

Makomar Palastinu Ta Fi Komai Muhumminaci Gare Mu

10:18 - January 21, 2010
Lambar Labari: 1875868
Bangaren siyasa; Piraministan kasar Turkiya a zantawarsa da sarkin saudiyya ya jadda cewa babu wani abin day a fi muhimamnci a wajen Turkiya kamar makomar palastinu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Piraministan kasar Turkiya a zantawarsa da sarkin saudiyya ya jadda cewa babu wani abin day a fi muhimamnci a wajen Turkiya kamar makomar palastinu da al'ummar yankin da suke cikin danniyar yahudawan sahyuniya. Bayanin ya ci gaba da cewa Piraministan kasar Turkiya a zantawarsa da sarkin saudiyya ya jadda cewa babu wani abin day a fi muhimamnci a wajen Turkiya kamar makomar palastinu da al'ummar yankin da suke cikin danniyar yahudawan sahyuniya. 526661
captcha