IQNA

Taron Kur'ani Kan Madda A Garin Nabtiyya Naksar Labanan

10:18 - January 21, 2010
Lambar Labari: 1875874
Bangaren kur'ani; An fara gudanar da wani zaman taro kan kur'ani da kuma ma'anar kaunar iyalan gidan manzon Allah (SAW) a cikin kur'ani mai tsarki a garin Nabtiyya da ke Labanan.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da wani zaman taro kan kur'ani da kuma ma'anar kaunar iyalan gidan manzon Allah (SAW) a cikin kur'ani mai tsarki a garin Nabtiyya da ke Labanan. Bayanin ay ci gaba da cewa An fara gudanar da wani zaman taro kan kur'ani da kuma ma'anar kaunar iyalan gidan manzon Allah (SAW) a cikin kur'ani mai tsarki a garin Nabtiyya da ke Labanan. 526594



captcha