Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Wata babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar Labanan ta sanar da fara aiwatar da wani shiri na koyar da karatun kur'ani da uma tajwidi daga nesa. Bayanin ya ci gaba da cewa Wata babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar Labanan ta sanar da fara aiwatar da wani shiri na koyar da karatun kur'ani da uma tajwidi daga nesa. 526501