IQNA

Kasuwar Baje Kolin Littafai Ta Duniya A Najaf Al-ashraf

Bangaren rahoto; A cikin Isfand mai zuwa ne shekarar hijira shamsiyya za a gudanar da wani babban baje koli na littafai na kasa da kasa a birnin Najaf Al-asharaf, wanda zai samu halar madaba'antu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta dewa A cikin Isfand mai zuwa ne shekarar hijira shamsiyya za a gudanar da wani babban baje koli na littafai na kasa da kasa a birnin Najaf Al-asharaf, wanda zai samu halar madaba'antu. Bayanin ay ci gaba da cewa A cikin Isfand mai zuwa ne shekarar hijira shamsiyya za a gudanar da wani babban baje koli na littafai na kasa da kasa a birnin Najaf Al-asharaf, wanda zai samu halar madaba'antu. 526325