IQNA

An Bude Wurin Sayar Da Maguguna Na Farko A Garin Bashqir

12:38 - January 23, 2010
Lambar Labari: 1876477
Bangaren kasa da kasa; An bude wurin sayar da magunguna a garin Bashqir wanda zai kula da ayyukan sayar da magunguna ga mabiya addinin muslunci tare da bayar da gajin gaggawa gare su.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An bude wurin sayar da magunguna a garin Bashqir wanda zai kula da ayyukan sayar da magunguna ga mabiya addinin muslunci tare da bayar da gajin gaggawa gare su. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shi ne karon farko da aka gudanar da An bude wurin sayar da magunguna a garin Bashqir wanda zai kula da ayyukan sayar da magunguna ga mabiya addinin muslunci tare da bayar da gajin gaggawa gare su. 527278



captcha