IQNA

12:37 - January 23, 2010
Lambar Labari: 1876482

Za A Gudanar Da Taron Bunkasa Harkokin Tattalin Arziki A Qazagistan

Bangaren kasa da kasa; Za a bude wani taron bunkasa harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a kasar Qazagistan wanda zai samu halartar masana daga kasshen musulmi daban-daban.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a bude wani taron bunkasa harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a kasar Qazagistan wanda zai samu halartar masana daga kasshen musulmi daban-daban. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a bude wani taron bunkasa harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a kasar Qazagistan wanda zai samu halartar masana daga kasshen musulmi daban-daban.527293

captcha