Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wani baje kolin littafan addinin Musulunci a birnin Moscow na kasar Rasha, wanda zai samu halartar wasu madaba'antu daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani baje kolin littafan addinin Musulunci a birnin Moscow na kasar Rasha, wanda zai samu halartar wasu madaba'antu daga kasashen musulmi. 527300