IQNA

"yan Sanda Musulmi A Birtaniya Sun Bijire Wa Shirin Cutar Da Musulmi

12:36 - January 23, 2010
Lambar Labari: 1876487
Bangaren kasa da kasa; Musulmi daga cikin 'yan sandan kasar Birtaniya sun ki amincewa da sabon shirin gwamnatin kasar na cutar da musulmi tare da kuntata musu da sunan yaki da ta'addanci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Musulmi daga cikin 'yan sandan kasar Birtaniya sun ki amincewa da sabon shirin gwamnatin kasar na cutar da musulmi tare da kuntata musu da sunan yaki da ta'addanci. Bayanin ya ci gaba da cewa tun kafin wannan lokaci gwamnatin Birtaniya tana daukar matakan cutar da mabiya addinin Musulunci Musulmi daga cikin 'yan sandan kasar Birtaniya sun ki amincewa da sabon shirin gwamnatin kasar na cutar da musulmi tare da kuntata musu da sunan yaki da ta'addanci. 527353

captcha