Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa majalisar musulmin kasar Rasha sun bude wani shafin internet wanda zai rika bayyana muhimman batutuwa da suka danganci harkokin musulmi a kasar. Ya kara da cewa Majalisar musulmin kasar Rasha ta bude wani shafin internet wanda zai rika bayar da bayanai da suka danganci harkokin addinin Musulunci a cikin fadin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Majalisar musulmin kasar Rasha ta bude wani shafin internet wanda zai rika bayar da bayanai da suka danganci harkokin addinin Musulunci a cikin fadin kasar. 527380