Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto da kafar internet an bayyana cewa Kungiyar da ke kula da harkokin al'adu da ilimi ta kasashen musulmi ISESCO ta sanar cewa za ta shirya gudanar da wani zaman taro kan dangantaka tsakanin rubutun larabci da al'adun Afirka. Bayanin ya ci gaba da cewa Kungiyar da ke kula da harkokin al'adu da ilimi ta kasashen musulmi ISESCO ta sanar cewa za ta shirya gudanar da wani zaman taro kan dangantaka tsakanin rubutun larabci da al'adun Afirka.527383