IQNA

An Fitar Da Fatawar Haramcin Saka Ayoyin Kur'ani A Wayar Tarho

12:35 - January 23, 2010
Lambar Labari: 1876495
Bangaren kasa da kasa; Bangaren fitar da fatawoyi na kasar Masar ya bayar da fatawar haramta saka karatun kur'ani mai tsarki a matsayin alarm karar wayar tafi da gidanka ga musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Bangaren fitar da fatawoyi na kasar Masar ya bayar da fatawar haramta saka karatun kur'ani mai tsarki a matsayin alarm karar wayar tafi da gidanka ga musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Bangaren fitar da fatawoyi na kasar Masar ya bayar da fatawar haramta saka karatun kur'ani mai tsarki a matsayin alarm karar wayar tafi da gidanka ga musulmi.527384
captcha