Bangaren al'adu da fasaha; An gudanar da wani taro a birnin Aman na kasar Jordan dangane da matakin da gwamnatin Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a fadin kasa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da wani taro a birnin Aman na kasar Jordan dangane da matakin da gwamnatin Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a fadin kasa. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani taro a birnin Aman na kasar Jordan dangane da matakin da gwamnatin Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a fadin kasa.527419