IQNA

Malazia Ta Dauki Bakuncin Taron Tattalin Arzikin Kasashen Musulmi

12:35 - January 23, 2010
Lambar Labari: 1876499
Bangaren kasa da kasa; Za agudanar da zaman taron harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi, wanda za a gudanar nan ba da jimawa ba wanda zai samu halartar masana daga kasashen musumi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Wasu daga cikin kasashen musulmi suna gudanar da tattaunawa dangane da halin da ake ciki a kasar Afganistan, wanda ke ci gaba da yin kamari a kullum rana. Bayanin ya ci gaba da cewa Wasu daga cikin kasashen musulmi suna gudanar da tattaunawa dangane da halin da ake ciki a kasar Afganistan, wanda ke ci gaba da yin kamari a kullum rana.527407

captcha