IQNA

12:34 - January 23, 2010
Lambar Labari: 1876500

Limamin Juma'a A Tehran Ya Jadda Wajabcin Fitowa Ranar Juyi

Bangaren siyasa; Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya jadda cewa wajibi ne al'ummar Iran ta fito domin halartar taukan ranar juyin juya halin Musulunci na kasar.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya jadda cewa wajibi ne al'ummar Iran ta fito domin halartar taukan ranar juyin juya halin Musulunci na kasar. Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya jadda cewa wajibi ne al'ummar Iran ta fito domin halartar taukan ranar juyin juya halin Musulunci na kasar.527335


captcha