IQNA

12:34 - January 23, 2010
Lambar Labari: 1876547

An Yaba Wa Aurdugan Kan Matsayinsa Dangane Da Palastinu

Bangaren siyasa da zamantakewa; Babban sakataen kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC Ihsan Oglu ya yaba da irin matakan pira ministan kasar Turkiya na goyon bayan al'ummar palastinu.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Babban sakataen kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC Ihsan Oglu ya yaba da irin matakan pira ministan kasar Turkiya na goyon bayan al'ummar palastinu. Bayanin ay ci gaba da cewa Babban sakataen kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC Ihsan Oglu ya yaba da irin matakan pira ministan kasar Turkiya na goyon bayan al'ummar palastinu.527351
captcha