IQNA

19:24 - January 24, 2010
Lambar Labari: 1877320

Kin Amincewa Da Ayyukan Yahudawa A Qods A Zaman Uganda

Bangaren kasa da kasa; A cikin mako mai zuwa ne shugabannin majalisun dokoki na kasashen musulmi za su gudanar da wani zama na musamman dangane da ayyukan yahudawan sahyuniy a Qods.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A cikin mako mai zuwa ne shugabannin majalisun dokoki na kasashen musulmi za su gudanar da wani zama na musamman dangane da ayyukan yahudawan sahyuniy a Qods. Bayanin ya ci gaba da cewa A cikin mako mai zuwa ne shugabannin majalisun dokoki na kasashen musulmi za su gudanar da wani zama na musamman dangane da ayyukan yahudawan sahyuniy a Qods. 527580


captcha