IQNA

19:24 - January 24, 2010
Lambar Labari: 1877321

Baje Kolin Kayayyakin Halal A Kasar Rasha A Karon Farko

Bangaren kasa da kasa; A karon farko za a fara gudanar da wani baje koli na kayyakin halal a kasar Rasha wanda zai samu halartar kamfanonin kayyaki daga kasashen musulmi na duniya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A karon farko za a fara gudanar da wani baje koli na kayyakin halal a kasar Rasha wanda zai samu halartar kamfanonin kayyaki daga kasashen musulmi na duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa A karon farko za a fara gudanar da wani baje koli na kayyakin halal a kasar Rasha wanda zai samu halartar kamfanonin kayyaki daga kasashen musulmi na duniya. 527575


captcha