IQNA

An Fara Gudanar Da Zaman Taro Na Musulmin Bangaladash

19:22 - January 24, 2010
Lambar Labari: 1877329
Bangaren kasa da kasa; Musulmin kasar Bangaladash sun fara gudanar da wani babban zaman taronsu wanda ke samun halartar masana sama da dubu goma daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Musulmin kasar Bangaladash sun fara gudanar da wani babban zaman taronsu wanda ke samun halartar masana sama da dubu goma daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Musulmin kasar Bangaladash sun fara gudanar da wani babban zaman taronsu wanda ke samun halartar masana sama da dubu goma daga sassa daban-daban na kasar. 527960

captcha