IQNA

An Tarjama Littafan Shi'a Zuwa Harshen Jamusanci

Bangaren fikira da ilimi; Ana tarjama littafan mazhabar shi'a zuwa harshen Jamusanci, wanda hakan ke taimaka wa wajen isar da sakon mazhabar gidan manzon Allah ga sauran al'ummomi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Ana tarjama littafan mazhabar shi'a zuwa harshen Jamusanci, wanda hakan ke taimaka wa wajen isar da sakon mazhabar gidan manzon Allah ga sauran al'ummomi. Bayanin ya ci gab ada cewa Ana tarjama littafan mazhabar shi'a zuwa harshen Jamusanci, wanda hakan ke taimaka wa wajen isar da sakon mazhabar gidan manzon Allah ga sauran al'ummomi. 527995