Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga malaman kur'ani na kasar Afganistan a babbar cibiyar kur'ani ta Imam Rida (AS) da ke babban birnin Kabul. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga malaman kur'ani na kasar Afganistan a babbar cibiyar kur'ani ta Imam Rida (AS) da ke babban birnin Kabul. 526943