Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Daya daga cikin manyan malaman addinin muslunci kuma mataimakin shugaban majalisar 'yan shi'a ta Lababan Ayatollah Kabalan ya bayyana cewa; Furucin da ya fito daga bakin ministan harkokin wajen kasar Faransa da ke sukar gwagwarmayar Labanan ya tabbatar da goyon bayan faransa ne ga laifukan Yahudawa. Furucin da ya fito daga bakin ministan harkokin wajen kasar Faransa da ke sukar gwagwarmayar Labanan ya tabbatar da goyon bayan faransa ne ga laifukan Yahudawa. 527629