IQNA

An Girmama Wasu Daga cikin Makarantan Kur'ani A Kasar Kuwait

23:28 - January 25, 2010
Lambar Labari: 1877919
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro na girmama makarnata da mahardata kur'ani mai tsarki a babbar cibiyar koyar da kur'ani ta kasar Kuwait a cikin wannan mako.
Kamfanin dilalancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro na girmama makarnata da mahardata kur'ani mai tsarki a babbar cibiyar koyar da kur'ani ta kasar Kuwait a cikin wannan mako. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro na girmama makarnata da mahardata kur'ani mai tsarki a babbar cibiyar koyar da kur'ani ta kasar Kuwait a cikin wannan mako. 528256

captcha