IQNA

23:28 - January 25, 2010
Lambar Labari: 1877921

An Gudanar Da Wani Taro Na Bahasi Kan Harkokin Hajji A Makka

Bangaren kasa da kasa; An gudanar da zaman taro a karo na goma dangane da harkokin ayyukan hajji a birnin makka wanda ya yi bahasi kan yadda za a kara inganta dukkanin harkokin aikin.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da zaman taro a karo na goma dangane da harkokin ayyukan hajji a birnin makka wanda ya yi bahasi kan yadda za a kara inganta dukkanin harkokin aikin. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da zaman taro a karo na goma dangane da harkokin ayyukan hajji a birnin makka wanda ya yi bahasi kan yadda za a kara inganta dukkanin harkokin aikin. 528281
captcha