IQNA

23:29 - January 25, 2010
Lambar Labari: 1877922

A Karo Na Uku Malaman Phlipins Sun Gunar da Zamansu

Bangaren kasa da kasa; malaman addinin Musulunci a kasar phlipins sun gudanar da wani zaman shekara-da shekara da suka saba gudanarwa a kowace shekara kan bahasi dangane da lamurransu.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa malaman addinin Musulunci a kasar phlipins sun gudanar da wani zaman shekara-da shekara da suka saba gudanarwa a kowace shekara kan bahasi dangane da lamurransu. Bayanin ya ci gaba da cewa malaman addinin Musulunci a kasar phlipins sun gudanar da wani zaman shekara-da shekara da suka saba gudanarwa a kowace shekara kan bahasi dangane da lamurransu. 528342







captcha