IQNA

23:29 - January 25, 2010
Lambar Labari: 1877923

An Bude Baje Kolin Kayan Fasahar Musulunci A Birnin Riyad

Bangaren kasa da kasa; An bude wata cibiyar gudanar da baje kolin kayayyakin fasahar Musulunci a kasar Saudiyya a babban birnin fadar mulkin kasar, wanda ke samun halartar masu fasahar Musulunci.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An bude wata cibiyar gudanar da baje kolin kayayyakin fasahar Musulunci a kasar Saudiyya a babban birnin fadar mulkin kasar, wanda ke samun halartar masu fasahar Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa An bude wata cibiyar gudanar da baje kolin kayayyakin fasahar Musulunci a kasar Saudiyya a babban birnin fadar mulkin kasar, wanda ke samun halartar masu fasahar Musulunci. 528366

captcha