IQNA

Ministocin Sadarwa Na Larabawa Ba Su Amince Yahudantar Da Qods Ba

21:57 - January 26, 2010
Lambar Labari: 1878493
Bangaren kasa da kasa; Ministocin sadarwa na kasashen larabawa sun jadda wajabcin takawa Isra'ila birki a yunkurin da take yi na mayar da birnin Qods na yahudawan yahyuniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Imarat cewa Ministocin sadarwa na kasashen larabawa sun jadda wajabcin takawa Isra'ila birki a yunkurin da take yi na mayar da birnin Qods na yahudawan yahyuniya. Bayanin ya ci gaba da cewa Ministocin sadarwa na kasashen larabawa sun jadda wajabcin takawa Isra'ila birki a yunkurin da take yi na mayar da birnin Qods na yahudawan yahyuniya. 528989


captcha