IQNA

A Birnin Toronto Za A Gudanar Da Gasar Harda Da Karatun Kur'ani

22:01 - January 26, 2010
Lambar Labari: 1878494
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da gasar harda da kuma karatun kur'ani mai tsarki a birnin Tronto na kasar Canada, wanda zai samu halartar makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga wani shafi na yanar gizo cewa Za a gudanar da gasar harda da kuma karatun kur'ani mai tsarki a birnin Tronto na kasar Canada, wanda zai samu halartar makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki. Rahoton ya kara da cewa Za a gudanar da gasar harda da kuma karatun kur'ani mai tsarki a birnin Tronto na kasar Canada, wanda zai samu halartar makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki. 528992




captcha