Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto kamfanin dilalncin labaran IID a shafinsa na internet cewa Za a gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan surat rahman da kuma yadda tafsirinta yake da koyar da shi ga dalibaia birnin London na kasar Birtaniya. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan surat rahman da kuma yadda tafsirinta yake da koyar da shi ga dalibaia birnin London na kasar Birtaniya. 529064