IQNA

21:58 - January 26, 2010
Lambar Labari: 1878498

Gina Cibiyar Lafiya Don Masu Ziyarar Imam Hussein (AS) A Karbala

Bangaren kasa da kasa; Za a kafa wata cibiyar lafiya a birnin Karbala mai alfarma domin bayar da taimakon gaggawa ga masu ziyarar Imam Hussein (AS) a nan da 'yan kawanaki masu zuwa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a kafa wata cibiyar lafiya a birnin Karbala mai alfarma domin bayar da taimakon gaggawa ga masu ziyarar Imam Hussein (AS) a nan da 'yan kawanaki masu zuwa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a kafa wata cibiyar lafiya a birnin Karbala mai alfarma domin bayar da taimakon gaggawa ga masu ziyarar Imam Hussein (AS) a nan da 'yan kawanaki masu zuwa. 529123
captcha