IQNA

Riko Da Gwagwarmaya Shi Ne Kawai Mafita Ga Musulmi

21:59 - January 26, 2010
Lambar Labari: 1878503
Bangaren siyasa da zamantakewa; Yin riko da tafarkin gwagwarmaya shi ne kawai mafita ga al'ummar musulmi domin fita daga kangin danniya da zaluncin kasashe masu girman kai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Yin riko da tafarkin gwagwarmaya shi ne kawai mafita ga al'ummar musulmi domin fita daga kangin danniya da zaluncin kasashe masu girman kai. Bayanin ya ci gaba da cewa Yin riko da tafarkin gwagwarmaya shi ne kawai mafita ga al'ummar musulmi domin fita daga kangin danniya da zaluncin kasashe masu girman kai. 529037


captcha