IQNA

Manufofin Kur'ani Mai Tsarki Na Cikin Al'adun Kasar Qatar

Bangaren al'adu da fasaha; an saka manufofin kur'ani mai tsarki a cikin al'adun kasar Qatar , wanda hakan ke nuni da gagarumin canjin da aka samu a cikin harkokin al'adun kasar da kuma zamantakewa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa an saka manufofin kur'ani mai tsarki a cikin al'adun kasar Qatar , wanda hakan ke nuni da gagarumin canjin da aka samu a cikin harkokin al'adun kasar da kuma zamantakewa. Rahoton ya ci gaba da cewa an saka manufofin kur'ani mai tsarki a cikin al'adun kasar Qatar , wanda hakan ke nuni da gagarumin canjin da aka samu a cikin harkokin al'adun kasar da kuma zamantakewa. 529122